iqna

IQNA

daren karshe
A daren 10 ne aka kammala taron karawa juna sani na nuna kwazon mahalarta gasar kur’ani ta duniya karo na 26 a Dubai.
Lambar Labari: 3488918    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya raya ranakun shahadar Fatimah (s) a dare na 4 a jiya Alhamis a Husainiyyar Imam Khomamini a Tehran.
Lambar Labari: 3486790    Ranar Watsawa : 2022/01/07

Bangaren kasa da kasa, a farkon watan Ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar nan ta kur’ani a tashar talabijin ta alkawthar.
Lambar Labari: 3482635    Ranar Watsawa : 2018/05/05